Muhammadu Almustafa
by Osman Nuri Topbas
Price: Free! 49150 words.
Published by Erkam Publications on February 15, 2012. .
Mu na godema ma daukaci godiya da yabo dawwamammu domin ya yi muna ni‘imaya kuma kyautata muna ya kuma sharrafa mu daya sayya mu al-umma ga Manzonsay a kuma aiko muma shugaban Annabawa ga baki daya masoyin Allah Mahammadu tsira da dmincin Allah su tabbata a gare shi Annabi ne kuma Manso.