Garin Gabas

A zamanin da, misalin shekaru 500 da suka wuce; anyi wani gagarumin kauye mai suna Garin Gabas. Wannan kauye tana daga gabashin duniya --- dasashe a tsakiyar wani babban kogi reshen maliya. Marubucin ya rero labarin yadda wannan gari ta shiga tsaka mai wuya a sanadiyyar alakar soyayya dake tsakanin magajin sarki da wata aljana mai suna Bilkisu. Littaffin ya kayata, hamshake da abubuwan al'ajaji. More

Available ebook formats: epub mobi pdf lrf pdb txt html

About Hayat Alsanuzi

Welcome.
I'm Al-sanuzi; an avid reader and passionate writer based in Kaduna Nigeria. I'm a seasonal journalist, blogger and social commentator, also the friend of all. My writings are socially and politically motivated. For printed copies of my books check amazon or ebay.

Also by This Author

Reviews

This book has not yet been reviewed.
Report this book