Mujarrabi

Mujarrabi: Littafi ne da ke kunshe da labarin wasu amintattun mata wanda kawancen su tayi tsanani. Ya kai ga sun kudurta hada yaran su aure, badon komai ba sai don su tabbatad da cewar dankon amintakar su ta dauwama har abada. Al'kawarin sun dauke ta ne tun kafin su kansu suyi aure. Don haka labarin ya kunshi yadda rayuwar yaran da iyayen ya kasance a yunkurin tabbatad da cikar wannan buri. More

Available ebook formats: epub mobi pdf lrf pdb txt html

About Hayat Alsanuzi

Welcome.
I'm Al-sanuzi; an avid reader and passionate writer based in Kaduna Nigeria. I'm a seasonal journalist, blogger and social commentator, also the friend of all. My writings are socially and politically motivated. For printed copies of my books check amazon or ebay.

Also by This Author

Reviews

This book has not yet been reviewed.
Report this book