Hayat Alsanuzi

Publisher info

Welcome.
I'm Al-sanuzi; an avid reader and passionate writer based in Kaduna Nigeria. I'm a seasonal journalist, blogger and social commentator, also the friend of all. My writings are socially and politically motivated. For printed copies of my books check amazon or ebay.

Where to buy in print


Books

Ribar Kishi
Price: $2.99 USD. Words: 19,030. Language: British English. Published: February 1, 2014. Categories: Fiction » Women's fiction » General, Fiction » Young adult or teen » Family
‘Da na sani…’ da ‘Bazan mance ba…’ kunnen jaki ne, basu taba haduwa saida dalili. ‘Ribar Kishi kuwa adashen makauniya ce, idan tasan na zubi batasan na dauka ba’
Mujarrabi
Price: $4.99 USD. Words: 16,840. Language: British English. Published: February 1, 2014. Categories: Fiction » Mystery & detective » Short Stories, Fiction » Plays & Screenplays » African
Mujarrabi: Littafi ne da ke kunshe da labarin wasu amintattun mata wanda kawancen su tayi tsanani. Ya kai ga sun kudurta hada yaran su aure, badon komai ba sai don su tabbatad da cewar dankon amintakar su ta dauwama har abada. Al'kawarin sun dauke ta ne tun kafin su kansu suyi aure. Don haka labarin ya kunshi yadda rayuwar yaran da iyayen ya kasance a yunkurin tabbatad da cikar wannan buri.
Garin Gabas
Price: $2.99 USD. Words: 12,290. Language: Australian English. Published: January 31, 2014. Categories: Fiction » Adventure » Sea adventures, Fiction » Adventure » General
A zamanin da, misalin shekaru 500 da suka wuce; anyi wani gagarumin kauye mai suna Garin Gabas. Wannan kauye tana daga gabashin duniya --- dasashe a tsakiyar wani babban kogi reshen maliya. Marubucin ya rero labarin yadda wannan gari ta shiga tsaka mai wuya a sanadiyyar alakar soyayya dake tsakanin magajin sarki da wata aljana mai suna Bilkisu. Littaffin ya kayata, hamshake da abubuwan al'ajaji.

Hayat Alsanuzi's tag cloud

Hayat Alsanuzi's favorite authors on Smashwords